Romawa 1:16 - Littafi Mai Tsarki16 Gama ba na jin kunyar bishara, domin ita ce ikon Allah mai kai kowane mai ba da gaskiya ga samun ceto, Yahudawa da fari, sa'an nan kuma al'ummai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Ba na jin kunyar bishara, gama ita ikon Allah ne domin ceton kowa da ya gaskata, da farko ga Yahudawa, sa’an nan ga Al’ummai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |