Romawa 1:1 - Littafi Mai Tsarki1 Daga Bulus, bawan Yesu Almasihu, manzo kirayayye, keɓaɓɓe domin yin bisharar Allah, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Bulus, bawan Kiristi Yesu, kirayaye don yă zama manzo, keɓaɓɓe kuma domin bisharar Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |