Nehemiya 9:35 - Littafi Mai Tsarki35 Da albarkacinka sarakuna suke mulkin jama'arka, Sa'ad da suke ƙasashen waje, ƙasa mai dausayi ka ba su, Amma ba su juyo su bar zunubi, su bauta maka ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202035 Ko ma yayinda suke a masarautarsu, suna jin daɗin girmar kyautatawarka gare su, cikin ƙasar mai girma, da kuma mai fāɗin da ka ba su, ba su bauta maka ko su juye daga mugayen hanyoyinsu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |