Nehemiya 9:34 - Littafi Mai Tsarki34 Gama kakanninmu, da sarakunanmu, Da shugabanninmu, da firistocinmu, Ba su kiyaye dokarka ba. Ba su kasakunne ga umarnanka da gargaɗinka ba. Da waɗannan ne kake zarginsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 Sarakunanmu, da shugabanninmu, da firistocinmu da kuma kakanninmu ba su bi dokarka ba, ba su ma mai da hankali ga umarnanka ko gargaɗin da ka yi musu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |