Nehemiya 9:23 - Littafi Mai Tsarki23 Ka riɓaɓɓanya zuriyarsu kamar taurarin sararin sama, Ka sa suka ci ƙasar, suka zauna cikinta, Ƙasar da aka yi wa kakanninsu alkawari za ka ba su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Ka sa ’ya’yansu maza suka yi yawa kamar taurarin sararin sama, ka kuma kawo su cikin ƙasar da ka faɗa wa kakanninsu su shiga su mallake. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |