Nehemiya 9:22 - Littafi Mai Tsarki22 “Ka sa sun ci al'ummai da mulkoki da yaƙi, Ƙasashen da suke maƙwabtaka da tasu. Suka ci ƙasar Sihon, Sarkin Heshbon, Da ƙasar Bashan, inda Og yake sarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 “Ka ba su mulkoki da al’ummai, kana ba su har ma da ƙasashen da suke jeji. Suka ci ƙasar Sihon na sarkin Heshbon da ƙasar Og inda sarkin Bashan yake mulki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |