Nehemiya 9:19 - Littafi Mai Tsarki19 Amma ba ka rabu da su a hamada ba, Saboda jinƙanka mai girma ne. Ba ka kuwa kawar da girgije da wuta ba, Waɗanda suke nuna musu hanya dare da rana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 “Saboda jinƙanka mai girma, ba ka yashe su a hamada ba. Da rana, ginshiƙin girgije bai daina bishe su a hanyarsu ba, da dare kuma ginshiƙin wuta bai daina haskakawa a hanyar da za su bi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |