Nehemiya 9:13 - Littafi Mai Tsarki13 Ka kuma sauka a bisa Dutsen Sinai, Ka yi magana da jama'arka a can, Ka ba su ka'idodin da suka dace, Da dokoki, da kyakkyawar koyarwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 “Ka sauko a kan Dutsen Sinai; ka yi musu magana daga sama. Ka ba su ƙa’idodi da dokokin da suke masu adalci da kuma daidai, ka ba su farillai da umarnai da suke da kyau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |