Nehemiya 9:12 - Littafi Mai Tsarki12 Da rana ka bishe su da al'amudin girgije, Da dare ka bishe su da al'amudin wuta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Da rana ka bishe kakanninmu da girgije, da dare kuwa ka bishe su da ginshiƙin wuta don ka ba su haske a hanyar da za su bi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |