Nehemiya 9:11 - Littafi Mai Tsarki11 Ka yi hanya ta cikin teku domin jama'arka, Ka sa su bi ta ciki a kan sandararriyar ƙasa. Ka sa waɗanda suke fafararsu suka hallaka cikin zurfin teku, Suka nutse kamar dutse. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Ka raba teku a gaban kakanninmu, saboda su wuce cikinsa a busasshiyar ƙasa, amma ka hallaka masu binsu cikin zurfafa, nutse kamar dutse a cikin ruwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |