Nehemiya 8:12 - Littafi Mai Tsarki12 Sai jama'a duka suka koma gidajensu suka ci, suka sha, suka aika wa wanda ba shi da abinci. Suka yi murna ƙwarai domin sun fahimta dokokin da aka karanta musu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Sa’an nan dukan mutane suka koma gidajensu suka ci, suka sha, suka aika wa wanda ba shi da abinci, gama yanzu sun fahimci kalmomin da aka karanta musu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |