Nehemiya 8:11 - Littafi Mai Tsarki11 Lawiyawa kuma suka bi suna rarrashin jama'a, suna cewa, “Ku yi shiru, gama wannan rana tsattsarka ce, kada ku yi baƙin ciki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Lawiyawa suka rarrashi mutane duka suna cewa, “Ku natsu, gama wannan rana ce mai tsarki. Kada ku yi baƙin ciki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |