Shugabannin jama'a kuwa, su ne Farosh, da Fahat-mowab, Elam, da Zattu, da Bani, Bunni, da Azgad, da Bebai, Adonaija, da Bigwai, da Adin, Ater, da Hezekiya, da Azzur, Hodiya, da Hashum, da Bezai, Harif, da Anatot, da Nebai, Magfiyash, da Meshullam, da Hezir, Meshezabel, da Zadok, da Yadduwa, Felatiya, da Hanan, da Anaya, Hosheya, da Hananiya, da Hasshub, Hallohesh, da Filha, da Shobek, Rehum, da Hashabna, da Ma'aseya, Ahaija, da Hanan, da Anan, Malluki, da Harim, da Ba'ana.