Nehemiya 7:64 - Littafi Mai Tsarki64 Waɗannan suka nema a rubuta su tare da waɗanda aka rubuta jerin sunayen asalinsu, amma ba a same su a ciki ba, saboda haka aka hana su shiga cikin firistoci, sun zama kamar marasa tsarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202064 Waɗannan ne aka nemi sunayensu a cikin tarihin asalin iyalai, amma ba a same su a ciki ba, saboda haka aka hana su shiga cikin firistoci, sun zama kamar marasa tsarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |