Nehemiya 7:63 - Littafi Mai Tsarki63 Na wajen firistoci kuma su ne zuriyar Habaya, da na Hakkoz, da na Barzillai, wanda ya auri 'yar Barzillai mutumin Gileyad, aka kira shi da sunan zuriyar surukinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202063 Na wajen firistoci kuwa su ne, Zuriyar Hobahiya, da ta Hakkoz, da ta Barzillai (wani mutumin da ya auri ’yar Barzillai mutumin Gileyad, aka kuma kira shi da wannan suna). အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |