Nehemiya 7:43 - Littafi Mai Tsarki43 Lawiyawan da suka komo daga zaman talala, Yeshuwa da Kadmiyel na zuriyar Hodawiya, saba'in da huɗu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202043 Ga zuriyar Lawiyawa. Zuriyar Yeshuwa da Kadmiyel (ta wurin Hodeba) 74. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |