Nehemiya 7:39 - Littafi Mai Tsarki39-42 Ga lissafin iyalin firistoci da suka komo daga zaman talala. Yedaiya, na zuriyar Yeshuwa, ɗari tara da saba'in da uku Immer, dubu ɗaya da hamsin da biyu (1,052) Fashur, dubu da ɗari biyu da arba'in da bakwai (1,247) Harim, dubu ɗaya da goma sha bakwai (1,017). အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202039 Ga zuriyar Firistoci. Zuriyar Yedahiya (ta wurin iyalin Yeshuwa) 973 အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |