Nehemiya 6:12 - Littafi Mai Tsarki12 Na gane Allah bai aike shi wurina ba. Ya yi mini wannan magana domin Tobiya da Sanballat sun haɗa baki da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Na gane cewa Allah bai aike shi ba, ya yi annabci a kaina domin Tobiya da Sanballat sun yi hayarsa ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |