Nehemiya 5:10 - Littafi Mai Tsarki10 Ni ma da 'yan'uwana da barorina muna ba da rancen kuɗi da hatsi. Sai mu daina sha'anin ba da rance da ruwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Ni ma da ’yan’uwana da kuma mutanena muna ba wa mutane bashin kuɗi da kuma hatsi. Sai mu daina sha’anin ba da rance da ruwa! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |