Nehemiya 4:6 - Littafi Mai Tsarki6 Muka gina garun, har ya kai rabin tsayinta, domin mutane sun himmatu da aikin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Sai muka sāke ginin katangar sai da duka ta kai rabin tsayinta, gama mutane sun yi aiki da dukan ƙarfinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |