Nehemiya 4:4 - Littafi Mai Tsarki4 Sai ni, Nehemiya, na yi addu'a, na ce, “Ka ji, ya Allahnmu, gama ana raina mu, ka sa ba'arsu ta koma kansu, ka sa a washe su a kai su ƙasar bauta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Ka ji mu, ya Allahnmu, gama an rena mu. Bari zagin da suke yi mana yă koma kansu. Ka sa a kwashe su a kai su bauta a wata ƙasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |