Nehemiya 4:22 - Littafi Mai Tsarki22 A wannan lokaci kuma na ce wa jama'a, kowane mutum tare da baransa ya kwana a Urushalima domin a yi tsaro da dare, da safe kuma a kama aiki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 A wannan lokaci na kuma ce wa mutane, “A sa kowane mutum da mataimakinsa su zauna a Urushalima da dare, domin a yi tsaro da dare, da safe kuma a kama aiki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |