Nehemiya 4:13 - Littafi Mai Tsarki13 Saboda haka na sa jama'a su ja ɗamara bisa ga iyalinsu a bayan garu, a wuraren da ba a gina ba. Suna riƙe da takuba, da māsu, da bakuna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Saboda haka na sa jama’a su ja ɗamara bisa ga iyalinsu a bayan katanga, a wuraren da ba a gina ba. Suna riƙe da takuba, da māsu, da bakkuna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |