Nehemiya 3:29 - Littafi Mai Tsarki29 Bayansu kuma Zadok, ɗan Immer, ya gyara wani sashi daura da gidansa. Bayansa kuma Shemaiya, ɗan Shekaniya, mai tsaron Ƙofar Gabas ya yi gyare-gyare. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 Biye da su, Zadok ɗan Immer ya yi gyare-gyaren ɗaura da gidansa. Biye da shi, Shemahiya ɗan Shekaniya, mai tsaron Ƙofar Gabas ya yi gyare-gyare. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |