Nehemiya 3:27 - Littafi Mai Tsarki27 Bayansu kuma mutanen Tekowa suka gyara wani sashi daura da babbar doguwar hasumiya, har zuwa garun Ofel. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Biye da su, mutanen Tekowa suka yi gyaran wani sashe, daga babbar doguwar hasumiya zuwa katangar Ofel. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |