Nehemiya 3:26 - Littafi Mai Tsarki26 Ma'aikatan Haikali da suke zaune a Ofel suka yi gyare-gyare zuwa wani wuri daura da Ƙofar Ruwa wajen gabas, har zuwa wata doguwar hasumiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 da masu hidimar haikali da suke zama a tudun Ofel ne suka yi gyare-gyaren har zuwa wani wuri ɗaura da Ƙofar Ruwa wajen gabas da kuma doguwar hasumiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |