Nehemiya 3:20 - Littafi Mai Tsarki20 Bayansa kuma, Baruk ɗan Zabbai, ya gyara wani sashi daga wajen kusurwar, har ya zuwa ƙofar gidan Eliyashib babban firist. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Biye da shi, Baruk ɗan Zakkai da ƙwazo ya gyara wani sashe, daga kusurwa zuwa mashigin gidan Eliyashib babban firist. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |