Nehemiya 3:19 - Littafi Mai Tsarki19 Kusa da su kuma sai Ezer ɗan Yeshuwa, mai mulkin Mizfa, ya gyara wani sashi a gaban gidan makamai a wajen kusurwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Biye da su, Ezer ɗan Yeshuwa, mai mulkin Mizfa, ya yi gyara wani sashe, daga inda yake fuskantar hawan gidan makamai har zuwa kusurwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |