Nehemiya 3:18 - Littafi Mai Tsarki18 Bayansa kuma, sai 'yan'uwansu suka yi gyare-gyare a ƙarƙashin shugabancin Bawwai ɗan Henadad, mai mulkin rabin yankin Kaila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Biye da shi, ’yan’uwansu Lawiyawa ne a ƙarƙashin Binnuyi ɗan Henadad, mai mulkin ɗayan rabin yankin Keyila suka yi gyare-gyaren. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |