Nehemiya 2:12 - Littafi Mai Tsarki12 sai na fita da dare tare da waɗansu mutane kima, ban faɗa wa kowa abin da Allahna ya sa a zuciyata in yi wa Urushalima ba. Ba waɗansu dabbobi kuma tare da ni, sai dai dabbar da na hau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 sai na fita da dare tare da mutane kalila. Ban faɗa wa wani abin da Allahna ya sa a zuciyata in yi don Urushalima ba. Ba waɗansu dabbobi kuma tare da ni, sai dai dabbar da na hau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |