11 Da na iso Urushalima na yi kwana uku,
11 Sai na je Urushalima, bayan na zauna a can na kwanaki uku,
Muka iso Urushalima, muka yi kwana uku.
sai na fita da dare tare da waɗansu mutane kima, ban faɗa wa kowa abin da Allahna ya sa a zuciyata in yi wa Urushalima ba. Ba waɗansu dabbobi kuma tare da ni, sai dai dabbar da na hau.