Nehemiya 13:31 - Littafi Mai Tsarki31 Na kuma shirya yadda za a tara itace domin yin hadaya a kan kari, da kuma lokacin da za a kawo nunan fari. “Ya Allahna, ka tuna da ni, ka yi mini alheri.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 Na kuma yi tanadi don sadakokin itace a ƙayyadaddun lokuta, da kuma don nunan fari. Ka tuna da ni da alheri, ya Allahna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |