Nehemiya 13:30 - Littafi Mai Tsarki30 Da haka na tsarkake su daga kowane baƙon abu, na sa firistoci da Lawiyawa cikin aiki, kowa ya kama aikinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202030 Saboda haka na tsarkake firistoci da Lawiyawa daga kowane baƙon abu, na kuma ba su aikinsu, kowa ga aikinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |