Nehemiya 13:16 - Littafi Mai Tsarki16 Mutanen Taya da suke zaune a birnin sukan kawo kifi da kaya iri iri, su sayar wa mutanen Yahuza a Urushalima a ranar Asabar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Mutane daga Taya waɗanda suke zama a Urushalima suna shigar da kifi da kaya iri-iri na ’yan kasuwa suna kuma sayar da su a Urushalima a ranar Asabbaci wa mutanen Yahuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |