Nehemiya 13:14 - Littafi Mai Tsarki14 “Ka tuna da ni, ya Allahna, saboda wannan. Kada ka manta da ayyukan kirki da na yi a Haikalin Allah da kuma na hidimarsa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Ka tuna da ni saboda wannan, ya Allahna, kuma kada ka shafe abin da na yi da aminci domin gidan Allahna da kuma hidimarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |