Nehemiya 13:10 - Littafi Mai Tsarki10 Na kuma iske ba a ba Lawiyawa rabonsu ba. Saboda wannan Lawiyawa da mawaƙa masu hidima suka watse zuwa gonakinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Na kuma ji cewa sassan da ake ba wa Lawiyawa ba a ba su ba, cewa kuma dukan Lawiyawa da mawaƙan da suke da hakkin hidima sun koma gonakinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |