33 tare da Azariya, da Ezra, da Meshullam,
33 tare da Azariya, Ezra, Meshullam,
Hoshaiya da rabin sugabannin Yahuza suka bi bayansu,
da Yahuza, da Biliyaminu, da Shemaiya, da Irmiya.
Jonatan ɗan Asahel da Yazeya ɗan Tikwa ne kaɗai ba su yarda da wannan ba, Meshullam da Shabbetai suka goyi bayansu.