32 Hoshaiya da rabin sugabannin Yahuza suka bi bayansu,
32 Hoshahiya da rabin shugabannin Yahuda kuwa suka bi su,
Sai na sa shugabannin Yahuza su hawo garu, sa'an nan na sa manyan ƙungiyoyi biyu waɗanda za su yi godiya, su tafi a jere. Ƙungiya guda ta bi wajen dama a kan garun zuwa Ƙofar Juji.
tare da Azariya, da Ezra, da Meshullam,