Nehemiya 12:30 - Littafi Mai Tsarki30 Sai firistoci da Lawiyawa suka tsarkake kansu, suka kuma tsarkake jama'a, da ƙofofi, da garun. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202030 Sa’ad da firistoci da Lawiyawa suka tsarkake kansu da tsarki, sai suka tsarkake mutane, ƙofofi da kuma katanga. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |