Nehemiya 12:29 - Littafi Mai Tsarki29 Da kuma daga Betgilgal da karkarar Geba, da Azmawet, gama mawaƙan sun gina wa kansu ƙauyuka kewaye da Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 daga Bet-Gilgal, da kuma daga wuraren Geba da Azmawet, gama mawaƙan sun gina wa kansu ƙauyuka kewaye da Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |