Nehemiya 11:6 - Littafi Mai Tsarki6 Dukan mutanen Feresa da suka zauna Urushalima su ɗari huɗu da sittin da takwas ne, dukansu kuwa muhimman mutane ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Zuriyar Ferez waɗanda suka zauna a Urushalima sun kai ɗari huɗu da sittin da takwas, dukansu kuwa muhimman mutane ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |