33 da Hazor, da Rama, da Gittayim,
Mutanen Biyerot sun gudu zuwa Gittayim inda suke zaman baƙunci har wa yau.)
“An ji wata murya a Rama, Ta kuka da baƙin ciki mai zafi, Rahila ce take kuka saboda 'ya'yanta. Ba za ta ta'azantu ba, don ba su.”
Sa'an nan kuma ya koma gidansa a Rama inda kuma yakan yi wa Isra'ilawa shari'a. Ya kuma gina wa Ubangiji bagade a can Rama.
Akwai kuma Gibeyon, da Rama, da Biyerot,
da Anatot, da Nob, da Ananiya,
da Hadid, da Zeboyim, da Neballat,
Bayan shekara biyu cif, sai Absalom ya sa a yi masa sausayar tumaki a Ba'al-hazor, wadda take kusa da Ifraimu. Ya kuma gayyaci dukan 'yan'uwansa, wato 'yan sarki.