Nehemiya 11:31 - Littafi Mai Tsarki31 Mutanen kabilar Biliyaminu suka zauna a Geba, da Mikmash, da Ayya, da Betel da sauran ƙauyuka na kewaye, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 Zuriyar mutanen Benyamin daga Geba sun zauna a Mikmash, da Aiya, da Betel da ƙauyukanta, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |