Nehemiya 11:30 - Littafi Mai Tsarki30 da Zanowa, da Adullam da ƙauyukansu, da Lakish da gonakinta, da Azeka da ƙauyukanta. Haka suka yi zango daga Biyer-sheba zuwa kwarin Hinnom. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202030 da Zanowa, da Adullam da ƙauyukansu, da Lakish da gonakinta, da kuma Azeka da ƙauyukanta. Saboda haka sun yi zama tun daga Beyersheba har zuwa Kwarin Hinnom. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |