28 da Ziklag, da Mekona da ƙauyukanta,
28 Akwai su a Ziklag, da Mekona da ƙauyukanta.
Sai Akish ya ba shi Ziklag a wannan rana, saboda haka Ziklag ta zama ta sarakunan Yahuza har wa yau.
da Ziklag, da Madmanna, da Sansanna,
da Hazar-shuwal, da Biyer-sheba da ƙauyukanta,
da En-rimmon, da Zora, da Yarmut,
da Betuwel, da Horma, da Ziklag,