26 da a biranen Yeshuwa, da Molada, da Bet-felet,
26 Akwai su kuma a Yeshuwa, da Molada, da Bet-Felet,
Waɗannan su ne wuraren da suka gāda, Biyer-sheba, da Sheba, da Molada,
Game da ƙauyuka da gonakinsu kuma, waɗansu mutanen Yahuza suka zauna a Kiriyat-arba, da Dibon da ƙauyukanta, da Yekabzeyel da ƙauyukanta,
da Hazar-shuwal, da Biyer-sheba da ƙauyukanta,
Suka zauna a waɗannan garuruwa, wato Biyer-sheba, da Molada, da Hazar-shuwal,