Nehemiya 11:24 - Littafi Mai Tsarki24 Fetahiya ɗan Meshezabel, daga zuriyar Zera na kabilar Yahuza, shi ne wakilin sarki a kan dukan abin da ya shafi jama'a. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Fetahahiya ɗan Meshezabel, ɗaya daga zuriyar Zera ɗan Yahuda ne, wakilin sarki cikin dukan al’amuran da suka shafi mutane. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |