Nehemiya 11:14 - Littafi Mai Tsarki14 Tare da 'yan'uwansu, su ɗari da ashirin da takwas ne gwarzayen sojoji ne. Shugabansu shi ne Zabdiyel ɗan Haggedolim. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 da ’yan’uwansa, su 128 ne muhimman mutane. Babban shugabansu shi ne Zabdiyel ɗan Haggedolim. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |