Nehemiya 11:13 - Littafi Mai Tsarki13 Tare da 'yan'uwansu shugabannin gidajen kakanni, su ɗari da arba'in da biyu. Sai kuma Amashai ɗan Azarel, jīkan Azai. Sauran kakanninsa su ne Meshillemot, da Immer. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 da ’yan’uwansa waɗanda suke shugabannin iyalai, su 242. Sai kuma Amashsai ɗan Azarel, ɗan Ahzai, ɗan Meshillemot, ɗan Immer, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |