Nahum 3:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ubangiji Mai Runduna ya ce, “Ina gāba da ke, Zan kware fatarinki a idonki, Zan sa al'ummai da mulkoki su dubi tsiraicinki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 “Ina gāba da ke,” in ji Ubangiji Maɗaukaki. “Zan kware fatarinki a idonki. Zan nuna wa al’ummai tsiraicinki, masarautai kuma kunyarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |